Addu’a akan makiyi

Ya Ubangiji wanda ya saukar da littafin, mai gaggawar hisabi, ka rusa rundunar, Ya Ubangiji ka rusa su kuma ka girgizasu.

API