Karatun sallar jana’iza ta karamin yaro

Ya Allah Ubangiji! Ka tsare shi daga azabar kabari. idan kuma ya kara da cewa: Ya Allah Ubangiji! Ka sanya shi wata ajiya ce ga mahaifansa, kuma mai ceto, wanda kuma ake amsa masa. Ya Allah Ubangiji ka nauyaya ma’auninsu (su iyayan na shi) sabo da shi, kuma ka girmama ladansu, ka kuma riskar da shi da salihan bayi muminai, ka sanya shi a kulawar (Annabi) Ibrahim, kuma ka tsare shi da rahamarka daga azabar wutar jahim, ka canza masa gida wanda ya fi gidan sa, da iyalai wadanda suka fi iyalansa. Ya Allah Ubangiji! Ka gafarwa magabatan mu da wadanda suka riga mu, da duk wanda ya riga mu imani. To ya yi

Ya Allah Ubangiji! Ka sanya shi ya zama wata ajiyace a gare mu, kuma wani abu da aka gabatar kuma lada.

API