Addu’ar shiga birni ko gari

Ya Allah Ubangijin sammai bakwai da abin da ta rufe ta, kuma Ubangijin kasa bakwai da abin da suke dauke da ita, kuma Ubangijin shaidanu da wadanda suka batar, kuma Ubangijin iska da abin da ya yaye, ina rokon ka alherin wannan alkaya da alherin mutanen da ke cikinta, da alharin abin da ke cikinta. Kuma ina neman tsarinka daga sharrinta da sharrin mutanen ta da sharrin abin da ke cikinta.

API