Addu’ar firgici cikin dare

Ina neman tsarin Allah da kalmominsa cikakku daga fushinsa da azabarsa da sharrin bayinsa da kuma shafar shaidano ko kuma su kusance ni

API