Addu’ar shiga kasuwa

Babu wannin abin bautawa da cancanta sai Allah, mulki da godiya na sane. Yana rayarwa kuma yama kashewa, shi kuma rayyayene ba ya mutuwa, dukkan alheri a hannunsa suke, kuma shi mai iko ne akan komai.

API