Addu’ar tasowa daga ruku’i

Allah yaji wanda ya gode Masa

Ubangijinmu godiya ta tabbata a gareka godiya Mai yawa mai tsarki kuma mai albarka a cikinta

Cikin sama sammai da kasa da abinda yake tsaninsu da cikin duk abinda kaso bayan ma'abota yabo da girma, mafi cancantar abinda Bawa ya fada, kuma dukkaninmu bayinka ne Ya Ubangiji babu mai hana abinda ka bayar kuma babu iya bada abinda ka hana, kuma baya iya amfanarwa da komai duk wani ma'abocin girma daga girmanka.

API