Addu’ar ganin jinjirin wata
				
				
				
				
									
						
						
						Allah mai girma. Ya Allah Ubangiji! Ka nuna mana shi cikin kwanciyar hankali da imani da kuma aminci da musulunci da dacewa da duk abinda kake so kuma ka yarda da shi Ya Ubangijin mu, Ubangijin mu kuma Ubangijinka shi ne Allah.