Addu’a ga wanda ya sanya sabon tufafi

Ma’ana: Allah ya sa ka mayar da ita tsomin, kuma Allah madaukaki ya mayar maka da wata tufa.

Ma’ana: Allah nake roko ya sa albarka, ka sanya sabo kuma ka rayu kana abin yabo, kuma ka mutu kana shahidi .

API