Abinda musulmi zai fada idan ya yabi musulmi

Manzon Allah, tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, ya ce: idan har dayanku babu makawa sai ya yabi abokinsa to ya ce. Ina yi wa wane kyakkyawan zato - Allah dai shi ne makiyayinsa, mai yi masa hisabi, kuma ni ba na tsarkake kowa ga Allaha – Ina zaton shi kaza – da – kaza ne – idan dai ya san hakan game dashi.

API