Addu’a a lokacin da aka ga sabon amfanin godana

Ya Allah ka sanya mana albarka a cikin ‘ya’yan itatuwan mu, ka albarkace mu a garuruwan mu, ka albarkace mu a kwanan awon mu, ka albarkace mu a mudun awon mu

API