Addu’ar wanda ya ga wanda aka jarraba

Dukkan godiya ta tabbata ga Allah wanda yay aye mini abinda ya jarrabeka da shi, kuma ya fifita ni akan abubuwa masu yawa da ya halitta fifitawa.

API