Addu’ar hawa dabba ko abin hawa

Da sunan Allah dukkan godiya ta tabbata ga Alla. Tsarki ya tabbata ga wanda yah ore mana wannan, kuma ba mu tkasance masu iya rijaya gareshi ba. Kuma lalle mu ga Ubangijin mu hakika masu komawa ne. dukkan godiya ta tabbata ga Allah, dukkan godiya ta tabbata ga Allah,dukkan godiya ta tabbata ga Allah,Allah shi ne mai girma, Allah shi ne mai girma, Allah shi ne mai girma. Tsarki ya tabbata ga reka Ya Allah, lalle ni na zalinci kai na, to ka gafarta mini, lalle fa babu wanda yake gafarta zunubai sai kai.

API