Addu’ar shiga masallaci

Zai fara gabatar da kafarsa ta dama ne a ‎lokacin shiga, sannan ya ce‎ Ma'ana: ina neman tsarin Allah mai girma, da fuskarsa ‎mai alfarma, da na mulkin sa dadadde daga shaitan ‎la'ananne.‎ Ma’ana: Da sunan Allah, tsira da amincin Allah su ‎tabbata ga manzon Allah. Ya Allah ka bude mini ‎kofofin rahmarka. ‎

API