Addu’ar sanya sabon tufafi

Ma’ana: Allah yabo da godiya naka ne, kai kadai ka tufatar da ni shi (wannan tufafin), ina neman tsarinka daga sharrinsa da sharrin abinda aka hallice shi da shi .

API