Addu’ar shiga bandaki

Ma’ana: (Da sunan Allah) ya Allah lalle ne ina neman tsarinka daga sharrin aljanu maza da aljanu mata

API