Addu’ar da ake yi wa maralafiya idan an je gaidashi

Karka damu, kankarar zunubine in Allah ya so.

Ina rokon Allah mai girma, Ubangijin al’arshi mai girma da ya warkar da kai. ( So bakwai)

API