Addu’ar haduwa da makiyi da mai mulki

Ya Ubangiji Muna sanyaka kan wuyansu kuma muna neman tsarinka daga sharrinsu

Ya Ubangiji Kai ne Karfina kuma kai ne mai taimako na, kuma dakai na ke kariya, kuma da kai nake kafuwa, kuma da kai nake yin Yaki

API