Abinda ake cewa a majalisi

Daga Abdullahi dan Umar, Allah ya kara musu yarda, ya kasance yana lissafa (zikirin da) Ma’aikin Allah  a zama guda kafin ya tashi, (yana cewa): Ya Ubangiji ka gafarta mini, ka yafe mini. Lalle kai ne mai karbar tuba kuma mai yawan gafara.

API