Addu’a yayin carar zakar da kukan jaki

Idan kuka ji carar zakara, to ku roki Allah daga falalarsa domin ya ga mala’iku ne. Idan kuma kuka ji kukan jaki, to ku nemi tsarin Allah daga shaidan domin ya ga shaidan ne.

API