Abinda zai fada ya aikata wanda ya ji ciwo

Ka sanya hannuwan ka a wajen da yake maka ciwo a jikinka, ka ce: “Da sunan Allah”. Sau uku, sai kuma ka ce: “Ina neman tsarin Allah da kuma ikonsa daga sharrin abin da na ke ji na ciwo kuma nake jin tsoronsa.

API