Abinda zai ce wanda abin farin-ciki/damuwa ya zo mishi

Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, ya ka sance idan wani al’amar ya zo masa na farin cikin sai yace “Dukkan yabo da godiya sun tabbata ga Allah wanda saboda ni’imarsa ce kyawawan ayyuka suke cika. Idan kuma wani al’amari ya zo masa wanda yake ki sai ya ce: Dukkan Godiya ta tabbata ga Allah a cikin kowanne hali.

API