Addu’a yayin jin kukan kare da daddare

Idan kuka ji kukan karnuka (haushin karnuka) da kukan jaki da daddare to ku nemi tsarin Allah daga garesu, domin su suna ganin abin da bakwa gani?

API