Addu’ar sujjadar karatun Alkur’ani

Fuskata tayi Sujada ga wanda ya halicce ta kuma ya suranta ta kuma ya tsaga jinta, da ganinta, da ikonsa da dabararsa tsarki ya tabbata ga Maficin iya halitta

Ya Ubangiji ka rubuta mun lada a gareka, kuma ka saryan mun da Zunubaina, kuma ka ajiye mun ita a gurinka tanadi, kuma ka karba mun ita kamar yadda ka karbawa bawanka Annabi Daud

API