Zikiri bayan sallamewa daga wuturi

(Tsarki ya tabbata ga Sarki Mai tsarki) Sau uku ta ukun ya bayyana ta kuma ya ja Murya a cikinta ya ce: ( Ubangijin Mala'iku da Jibrila)

API