Zirin da Allah ya ke kare mutum daga jujal

Duk wanda ya kiyaye ayoyi goma na farkon Suratul Kahf, to kan an tsare shi daga jujal. dakuma Yawaita neman tsarin Allah daga fitinan jujal a bayan tahiyar karshe (kafin sallama) a kowacce sallah.

API