Addu’a tsakanin sujjadu biyu

Ubangiji kaimun gafara,Ubangiji kaimun gafara

Ubangiji kaimun gafara kaji kaina ka shiyar da ni, ka kuma tilastani, kuma ka bani lafiya, kuma ka Azurtani, kuma ka daga Daraja ta.

API