Kabbara da tasbihi a lokacin tafiya

Jabir ya ce: Mun kasance idan muka hau tudu a halin tafiya sai mu yi kabbara wato mu ce Allah ne mafigirma. Idan kuma muka zo gangara sai mu yi tasbihi wato mu ce: Tsarki ya tabbata ga Allah.

API