Barka ga wanda aka yi wa haihuwa da amsarsa

Allah ya sanya maka albarka a baiwar da ya yi maka, kuma ya sa ka gode wa mai kyautar, kuma Allah ya sa ya kai karfinsa, kuma ya azurtaka da biyayyarsa. Sai shi kuma da aka yi wa barka ya ce: Allah ya yi maka albarka, ya sanya maka albarka ya kuma saka maka da alheri, kuma Allah ya azurtaka da irinsa, Allah ya bada lada

API