Addu’ar sanya tufafi

Dukkan yabo da godiya sun tabbata ga Allah, wannan da ya sututar da ni wannan tufa, kuma ya arzurtani shi ba tare da wata dabara ba, kuma ba tare da karfi na ba.

API