Addu’a yayin tasowar iska

Ya Allah Ubangiji! Lalle ni ina rokonka alherinta, kuma ina neman tsari daga sharrinta

Ya Allah Ubangiji! Lalle ni ina rokonka alherinta da kuma alherin da ke cikinta da kuma alherin da aka aikota da shi. Kuma ina neman tsarinka daga sharrinta da kuma sharrin da ke cikinta da kuma sharrin da aka aikota da shi.

API