Addu’a yayin rufewa mamaci ido

Ya Allah Ubangiji! Ka gafartawa wane (sai ka fadi sunan sa), ka daga darajarsa a cikin wadanda aka shiryar, ka maye masa azuriyarsa da ya bari, ka gafarta mana kuma ka gafarta masa Ya Ubangijin talikai, ka yalwata masa a kabarinsa ka haskaka masa shi acikinsa.

API