Addu’ar tsoron shirka

Ya Allah Ubangiji! Lalle ne ni ina neman tsarinka da in yi shirka da kai ina sane, ina kuma neman gafararka ga duk abinda ban sani ba.

API