Daga cikin addu’o’in mark-marka

Ya Allah Ubangiji! Ka juyar mana da shi, kada ya yi mana barna. Ya Allah Ubangiji! A zuba shi akan katangu da magudanu da rafika, da kuma jijiyoyin bishiyoyi.

API