Abinda zai fada a lokacin yanka da suka

Ma’ana: Da sunan Allah, kuma Allah ne mafi girma, Ya Allah wannan dabba daga gare ka take, kuma mallakaraka ce. Ya Allah! Ka karba daga gare ni.

API