Addu’ar wanda al’amari ya yi mishi tsauri

Ya Ubangiji babu sauki sai abinda ka sanya shi mai sauki, kuma kai kake maida wahala ta zama sauki

API