Addu’ar matafiyi idan dare ya same shi

Mai ji ya jiyar da godiyar mu ga Allah, da kyakkyawar ni’imarsa a gare mu. Ya Ubanyiji! Ka kasance tare da mu ka tabbatar da falalarka a gare mu. Muna masu neman tsarin Allah daga wuta

API