Addu’ar da ango zai yi wa kansa da kuma addu’ar sayan abin hawa

Idan dayan ku ya yi auri mace, ko ya sayi mai yi mishi hidima (bawa) to ya ce: Ya Allah lalle ni ina rokonka alherin ta da kuma alherin da ka halicceta akan sa, ina kuma neman tsarinka daga sharrinta da kuma sharrin daka halicceta akan sa. Idan kuma ya sayi rakumi (wato dukkan abin hawa), to ya rike can samansa sai kuma ya karanta wannan addu’ar.

API