Addu’ar atishawa

ldan dayan ku ya yi atishawa to ya ce: Dukkan godiya ta tabbata ga Allah, dan’uwan sa kuma ko wanda ke zaune kusa da shi sai ya ce ma sa Allah ya yi maka rahama. To idan kuma ya fada masa haka, shi kuma ya ce masa Allah ya shiryar da ku kuma ya kyautata halayenku.

API