Abinda zai fada wanda ya ji tsoron kada a kamu da kanbun bakin sa

Idan dayanku ya ga wani abu da ya kayatar da shi ga dan’uwansa, ko ga kansa, ko ga dukiyarsa, to ya roki Allah ya sanya albarka a gare shi, domin kambun baka gaskiya ne”.

API