Abinda musulmi zai fada ida aka yabe shi

Ya Allah! Karka rike ni da abinda suke fada, ka gafarta mini abinda ba su sani ba, ka sanya ni fiye da yadda suke zato.

API