Addu’ar mazauni ga matafiyi

Ina bai wa Allah ajiyar addinin ka da a manarka da kuma ayyukan da ka ke cikawa a kan su.

Allah ya yi maka guziri da takawa, ya gafarta maka zunubanka, ya saukake alhari a gare ka a duk in da kake.

API