Addu’ar bain-ciki da damuwa

Ya Ubangiji ni Bawanka ne dan bawanka dan baiwarka, makwankwadar kaina tana hannunka, kuma duk abinda ka Hukunta akaina, kuma Adalci ne Hukuncinka a gareni, ina rokonka da dukkan suna da yake naka wanda ka kira kanka da shi, ko ka saukar da shi a cikin littafinka, ko ka sanar da wani daga cikin bayinka, ko ka fifita saninsa akankin kanka, kasanya Alqur'aniKakar zuciya ta, da hasken zuciya ta, da kuma yayewar bakin ciki na, da tafiyar damuwa.

Ya Ubangiji lallai ni ina neman tsari dakai daga Bacin rai da kuma damuwa, da gajiyawa da Kasala, da rowa da tsoro, da dabaibayewar bashi da galabar Mutane

API