Addu’a ga wand aka zage shi

Manzo Allah, tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya ce: Ya Allah! Duk wani mumini da na zage shi, to ka sanya wannan ya zamanto sababi gare shi na samun kusaci zuwa gar ka namar kiyama.

API