Addu’ar wanda aka jarrabeshi da shakka a Imani

(Ya nemi tsarin Allah) (kuma yayi watsi da waswasin da yake ciki)

kace: Nayi Imani da Allah da Manzanninsa

Ka karanta fadin Allah Madaukakin Sarki: Shi ne na farko kuma shi ne na karshe kuma shi ne bayyanan ne kuma shi ne boyayye kuma shi mai iko ne akan komai

API