Addu’a a Arafah
Mazon Allah tsira da amicin Allah su tabbata a gare shi ya ce: “Mafi alherin addu’a ita ce addu’a ranar arafah, kuma mafi alherin abin da na fada ni da Annabawa da suka gabace ni shi ne. “Babu wani abin bautawa da cancanta sai Allah shi kadai yake ba shi da abokin tarayya, Mulki ya tabbata a gare shi, yabo ya tabbata a agare shi, kuma shi mai ikon ne akan komai