Addu’a yayin bude baki

Kishi ya tafi, kuma jijiyoyi sun bude, lada kuma ya tabbata da izinin Allah.

Ya Allah Ubangiji! Lalle ni ina rokonka da rahamarka wacce ta yalwaci komai da ka gafarta mini.

API