Zikiri yayin shiga gida

Ma’ana: Da sunan Allah ne muka fita, kuma da sunan ‎Allah ne muke shiga, kuma da ga Allah Ubangijin mu ‎kadai muka dogara. Sannan ya yi sallama ga iyalansa.‎

API