Lakkanawa maralafiya “Kalmar Shahada”

Dukkan wanda karshen maganarsa ta zama fadina: Babu abin bautawa da cancanta sai Allah to ya shiga aljanna.

API