Addu’a idan ya juya cikin dare

Babu wanu Ubangiji da ya cancanci a bauta masa da gaskiya sai shi kadai kwara daya kuma mai rinjaye, kuma Ubangijin sammai da kasa, da abinda yake tsakaninsu mabuwayi mai yawan gafara

API