Abinda zai fada ya kuma aikata wanda ya aikata zunbi

Babu wani bawa da zai yi wani Zunubi sannan ya ya kyautata Alwala, sannan ya tashi yayi Sallah Raka'a biyu, sannan ya nemi gafarar Allah face sai Allah ya gafarta Masa.

API